BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
KAI TSAYE, Gobara ta sake tashi a wata kasuwa a Kano
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Jum a'a 20 ga watan Fabrairun 2026.
Yadda ƴanbindiga suka kashe gomman masu azumi a Zamfara
Ana dai zargar ƙungiyar Lakurawa da kai hare-hare a yankuna da dama na jihohin Kebbi da Sokoto da ke arewa maso yammacin ƙasar.
Shin rashin yin sahur na da illa ga lafiyar jiki?
Rashin sahur gaba-ɗaya zai iya shafar lafiyar mutum saboda akwai ma'aunin abin da jiki yake da shi idan an ci abinci, to idan ba a ci komai ba lokacin narkewar abincin zai wuce, in ji likita.
Jihohin Najeriya da suka fi yin kasafin kuɗi mai tsoka a 2026
A wannan shekarar jihohin ƙasar da dama ne suka yi kasafin da ya haura naira tiriliyan ɗaya, kamar yadda wasu bayanai da ƙungiyar BudgIT mai nazari kan kasafin kuɗi a ƙasar suka nuna.
Waɗanne ƙasashe ne suka taɓa yin gwajin makamin nukiliya?
China ta musanta zargin Amurka cewa ta yi gwajin makamin nukiliya a 2020. Amma shin yaya ake gwajin nukiliya?
PSG na son Haaland, Barca da Atletico na hamayya kan Bernardo Silva
Paris St-Germain na son Erling Haaland, ƙungiyoyin Turai da dama na son Bernardo Silva yayin da Carlo Ancelotti ke son ci gaba da zama kocin Brazil.
Yadda ya kamata mai azumi ya yi buɗe-baki
"Ya kamata a raba abincin buɗe-baki zuwa kashi uku, kuma a riƙa cin kowane kashi bayan minti shidda-shidda".
Ƴan bindiga sun kashe sama da mutum 30 a Kebbi
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Alhamis19 ga watan Fabrairun 2026.
Na'ukan abinci da ya kamata mai azumi ya riƙa ci
"Da zarar mutum ya samu ingantaccen abinci kamar abinci mai dusa ko shinkafa mai ganye da sauransu yana da muhimmanci. Wannan shi ya dace a yi sahur da shi," in ji Dakta Auwal.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Ra’ayi Riga, 19:29, 20 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 20 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 20 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 20 Fabrairu 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Real ta bai wa Uefa shaidar an ci zarafin Vinicius a Benfica
Wannan shafi ne da ke kawo muku muhimman abubuwan da ke faruwa a duniyar wasanni daga Lahadi 15 zuwa 20 ga Fabrairu 2026
Yadda Vinicius ya fuskanci nuna wariyar launin fata sau 20 a shekara 8 a Madrid
Wannan ne karo na 20 da Vinicius ya yi zargin an masa kalaman nuna wariyar launin fata a cikin shekara 8 da ya yi a ƙungiyar Real Madrid.
Ko fatan Najeriya na zuwa gasar kofin duniya ta 2026 zai cika?
Har yanzu ƴan Najeriya na fatan Fifa za ta yanke hukuncin da zai yi musu daɗi bayan zargin DR Congo da yin amfani da ƴan wasan da ba su dace ba a karawar ƙasashen biyu na neman gurbin gasar cin kofdin duniya ta 2026.
Man Utd na nadama kan Rashford, AC Milan ba ta son rabuwa da Modric
Manchester United ta yi nadama kan yarjejeniyar Marcus Rashford a Barcelona, Marcos Senesi na son zuwa Barcelona, yayin da Liam Delap ke shirin barin Chelsea a bazara.
Alvarez na son zuwa Barca, Ina Rudiger zai tafi?
Ivan Toney ya buɗe ƙofar dawowa gasar Premier, Liverpool ba ta son sayar da Dominik Szoboszlai, amma Nick Woltemade na da tabbacin komawa taka leda a Bundesliga.
Man Utd na son Mac Allister, An yi wa Arsenal tayin Nico Williams
Man Utd na son ɗauko ɗanwasan Liverpool Alexis Mac Allister, Man City ba ta son sayar da James Trafford, Nicolas Jackson zai dawo Chelsea daga Bayern Munich.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kashe ƙwarƙwatar ido
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Ku aiko mana girke-girken Ramadan na 2026
Ku sanya bidiyon abincin buɗe-baki na musamman da kuka haɗa wa iyalanku ta yadda wasu za su iya kallo su kwaikwaya.
Ko farashin kayan masarufi ya sauya yayin da aka shiga Ramadan?
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya ta ce hauhawar farashin kaya a ƙasar ya ragu da kashi 15.1% a watan Janairun 2026.
Ƴansandan Birtaniya sun kama Andrew kan zargin cin amanar aiki
Ƴansandan Thames Valley Police sun ce mutumin na tsare a wajensu, a yayin da suke ci gaba bincike.
Manyan gyare-gyaren da aka yi wa dokar zaɓen Najeriya
A lokacin sanya hannu kan dokar, Tinubu ya ce "babu batun siyasa a cikin wannan gyare-gyare. Abu ne na tsari. Ƙoƙari ne na cike giɓi da ƙarfafa tsari da kuma samar da tsaftatacciyar hanya ga masu tsarawa da kuma masu yin zaɓuka."
Falalar goman farko ta Azumin Ramadan
Malamai na cewa akwai wasu ibadu na musamman da suka keɓanta da kwanaki goma-goma na wannan wata mafi tsarki a kalandar Musulmai.
Yadda 'yanbindiga suka tilastawa wasu 'yan Najeriya tserewa zuwa Benin
Daruruwan al'ummar jihar Neja da ke Najeriya, sun tsere zuwa Jamhuriyar Benin domin neman mafaka, sakamakon hare-haren da ‘yanbindiga ke kai wa a yankunan
Tinubu ya sanya hannu kan dokar zaɓen Najeriya ta 2026
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar Laraba18 ga watan Fabrairun 2026.
Wane tasiri rinjayen APC a Majalisar dokokin Najeriya zai yi ga dimokuraɗiyyar ƙasar?
An samu hargitsi a zaman majalisar dokokin Najeriya na ranar Talata bayan ƴan majalisa na jam'iyyun adawa sun yi zargin cewa an yi musu ƙarfa-ƙarfa wajen tilasta amincewa da dokar zaɓen ƙasar da aka yi wa gyara.
Wane horo sojojin Najeriya za su samu daga dakarun Amurka?
Masana tsaro a ƙasar na ganin akwai fannonin da ya kamata a bai wa fifiko a horon da za a bai wa dakarun Najeriyar, domin ƙarfafa su a ƙoƙarin da suke yi na murƙushe ƙungiyoyin ƴanbindiga a ƙasar.
Abu shida da za ku yi la'akari da su game da watan Ramadan
Musulmai a fadin duniya za su kwashe kwana 29 ko 30 suna ƙaurace wa ci da sha da saduwar aure da kuma duk wasu abubuwa da aka ayyana cewa za su iya karya masa azumi daga asuba zuwa faɗuwar rana.
Gargaɗin da Najeriya ta yi wa 'yan kasarta kan shiga yaƙe-yaƙe a ƙasashen waje
Ma'aikatar harkokin wajen Najeriya ta bayyana matukar damuwarta a kan yadda ake kara samun 'yan Najeriyar da ake dauka aiki ba bisa ka'ida ba domin su je su yi yaki a wasu kasashen.
Yadda aka ga watan Azumin Ramadan a Najeriya
Matakin na alamta shigar watan Ramadan mai alfarma - wanda musulmi a faɗin duniya ke gudnar da ibadar azumi, ɗaya daga cikin shika-shikan musulunci biyar.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.



